Yawan gwamnonin jam'iyyar PDP a Najeriya ya ragu zuwa takwas, bayan fitar gwamnan Enugu Peter Mbah da na Bayelsa Douye Diri a cikin makon nan. Wannan sauye-sauyen sheƙa sun ƙara raunana babbar ...